Sakon Hizbullah: "Mun Kasance Tsananin Karfi Kuma Za Mu Ci Gaba Da Wanzuwa"
Sakon Hizbullah: "Mu Ne A Bara Mu Ne A Bana Muna Nan Daram"
Hizbullah ta sake jaddada ci gaba da kasancewar da gudanar da gwagwarmaya ta hanyar fitar da wani sabon bidiyo mai taken "Mun Kasance Tsananin Karfi Kuma Za Mu Ci Gaba Da Wanzuwa... Da farko." Wannan sakon bidiyon tunatarwa ne game da jajircewar kungiyar gwagwarmayar wajen kare dabi'unta da kuma fuskantar kowace barazana.
Your Comment